Majalisa ta ɗage ranar dawowarta zuwa 7 ga watan Oktoba
[ad_1]
Majalisar Dokoki ta Kasa ta ɗage ranar dawowarta daga hutu zuwa 7 ga watan Oktoba, 2025.
Karin bayani na tafe..
[ad_2]
Source link
[ad_1]
Majalisar Dokoki ta Kasa ta ɗage ranar dawowarta daga hutu zuwa 7 ga watan Oktoba, 2025.
Karin bayani na tafe..
[ad_2]
Source link
[ad_1] Fitaccen jarumin masana’antar shirya fina-finan Hausa, Kannywood, Adam A. Zango ya agwance da jaruma Maimuna Musa. Marubuciya a masana’antar, Fa’iziyya D. Sulaiman ce ta sanar da auren nasu a wani rubutu da ta wallafa a Facebook. Auren dai ya zo cikin bazata, domin babu wanda ya san da neman sai labari…
[ad_1] Aure amana ce, kuma mace ita ce ginshikin gidan aure. Duk abin da ta aikata na iya zama alkhairi ko sharri ga kanta. Sau da yawa, mata suna yin wasu kananan kusakurai da ba su ga muhimmancin su ba, amma daga baya sai su gane cewa sun rasa abu mafi daraja, son mijinsu…
[ad_1] Jam’iyyar APC ta tabbatar da ƙarfinta a fagen siyasa a (FCT), inda ta doke manyan jam’iyyun adawa wato PDP da ADC a zaɓen shugabannin ƙananan hukumomi da kansiloli da aka gudanar a ƙarshen mako. Baya ga babban birnin ƙasa, APC ta kuma nuna rinjayenta na siyasa a zaɓen cike gurbi da aka yi a…
[ad_1] Shugaban Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya (ABU), Farfesa Adamu Ahmed, ya ce jami’ar na kashe sama da Naira biliyan huɗu duk shekara wajen samar da wutar lantarki, abin da ya bayyana a matsayin abu da ba zai ɗore ba. Yayin bikin cika shekaru 63 da kafa jami’ar, Farfesa Ahmed ya ce gwamnati ta…
[ad_1] Ƴan bindiga sun kai hari a makarantar Government Girls Comprehensive Senior Secondary School (GGCSS), Maga, da ke ƙaramar hukumar Danko/Wasagu a Jihar Kebbi, inda suka kashe Mataimakin Shugaban makarantar, Hassan Yakubu Makuku, tare da sace wasu ɗalibai mata da ba a san adadinsu ba. Al’ummar yankin sun ce harin ya sake tayar da…
[ad_1] Kamfanin kasar Sin mai kula da babban titin Nairobi, ya bude hanyar kyauta domin taimakawa masu ababen hawa isa wuraren da za su je, bayan mamakon ruwan sama da aka yi da yammacin jiya, ya haifar da cunkoson ababen hawa mai tsanani a birnin. Ruwan da aka fara da misalin karfe 5 na yamma…