Majalisa ta ɗage ranar dawowarta zuwa 7 ga watan Oktoba
Majalisar Dokoki ta Kasa ta ɗage ranar dawowarta daga hutu zuwa 7 ga watan Oktoba, 2025.
Karin bayani na tafe..
Majalisar Dokoki ta Kasa ta ɗage ranar dawowarta daga hutu zuwa 7 ga watan Oktoba, 2025.
Karin bayani na tafe..
An fara nuna damuwa a kan zargin da ake yi na yin wani abu da ya yi kama da zamba ko rainin hankalin da aka yi lamarin da ya shafi dokokin haraji da majalisun biyu na kasa suka yi, hakan ya biyo bayan turjiyar da wadansu ‘yan majalisa biyu suka yi dangane da yadda dokokin…
Mai Martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya buƙaci al’ummar Faruruwa a ƙaramar hukumar Shanono da su ƙarfafa tsaro tare da haɗa kai da jami’an gwamnati domin daƙile hare-haren ƴan bindiga da ke shigowa daga jihar Katsina. Sarkin ya kai ziyara ta musamman ne yayin da harin ƴan daba ya yi ƙamari a watannin…
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya aike da saƙon ta’aziyya zuwa ga tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, bisa rashin mahaifiyarsa, Hajiya Umma, wadda ta rasu a ƙasar Masar bayan ta yi fama da rashin lafiya. A cikin wata sanarwa da Mai Magana da Yawun Shugaban Kasa kan Yaɗa Labarai da Tsare-tsare,…
Wata tawagar masu bincike da ke aiki a yankin Sahara na Jamhuriyar Nijar sun sanar da gano ƙasusuwan dabbar Dinosaur wadda ta yi rayuwa sama da shekara miliyan 100 da suka shuɗe. Wasu masu bincike 20 ne daga jami’ar jihar Chicago ƙarƙashin jagorancin Dr. Paul Sereno suka gano ƙasusuwan, kuma sun ce abu ne mai…
Ya zuwa karshen shekarar 2025, sama da mutane biliyan 1.33 ne aka shigar da su cikin tsarin inshorar kiwon lafiya a matakin farko ta kasar Sin, yayin da adadin kason da aka karade ya kiyaye matsayinsa ba tare da tangarda ba da kusan kashi 95 cikin dari. Hukumar kula da harkokin kiwon lafiya ta kasar…
An gudanar da taron tattaunawa na duniya kan kirkire-kirkire da bude kofa da ci gaba na bai daya, jiya Juma’a a birnin Lagos na Nijeriya. Yayin taron wanda babban rukunin gidajen rediyo da talabijin na Sin CMG da karamin ofishin jakadancin Sin dake Lagos suka shirya, ministan kula da harkokin matasa na Nijeriya Ayodele…