INEC ta sauya jadawalin gudanar da Zaɓen 2027
[ad_1]
Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta ayyana Asabar, 16 ga Janairu, 2027, a matsayin ranar gudanar da Zaɓen Shugaban Ƙasa da Majalisar Tarayya.
Kwamishinan hukumar na ƙasa kuma Shugaban Kwamitin Yaɗa Labarai da Wayar da Kan Masu Kaɗa Ƙuri’a, Mohammed Haruna, ne ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da ya fitar ranar Alhamis a Abuja.
Ya ƙara da cewa, za a gudanar da zaɓen gwamnonin jihohi da Majalisun Dokoki na Jihohi a ranar Asabar, 6 ga Fabrairu, 2027.
Masu alaƙa
[ad_2]
Source link