Cibiyar Wutar Lantarki ta Ƙasa ta lalace
[ad_1]
Babbar Cibiyar Wutar Lantarki ta Najeriya ta lalace, kwana guda bayan Gwamnatin Tarayya ta sanar da kammala gyaran babbar cibiyar lantarki ta ƙasa da ke Legas.
[ad_2]
Source link
[ad_1]
Babbar Cibiyar Wutar Lantarki ta Najeriya ta lalace, kwana guda bayan Gwamnatin Tarayya ta sanar da kammala gyaran babbar cibiyar lantarki ta ƙasa da ke Legas.
[ad_2]
Source link
[ad_1] Ministan harkokin wajen kasar Sin Wang Yi, ya bayyana cewa Sin na goyon bayan kasashen Gabas ta Tsakiya wajen ci gaba da kasancewa cikin natsuwa da kuma warware sabani da magance rikice-rikice ta hanyar tattaunawa. Wang, wanda har ila yau memba ne a ofishin siyasa na kwamitin tsakiya na Jam’iyyar Kwaminis ta Sin, ya…
[ad_1] Majalisar Wakilai ta fara yunkurin kafa dokar da za ta daidaita harkokin kudin zamani na Crypto da kuma harkokin POS a Najeriya. Shugaban majalisar, Abbas Tajudeen, ya ce yin hakan ya zama dole saboda yadda damuwa ke karuwa kan zamba, laifukan intanet, daukar nauyin ta’addanci da cin zarafin masu amfani da…
[ad_1] Mutune 70 da aka yi garkuwa da su sun samu ƴanci a Jihar Katsina, bayan yarjejeniyar sulhu da aka ƙulla da fitaccen shugaban ƴan bindiga, Isiya Kwashen Garwa. A wani faifan bidiyo da ya bayyana, Garwa ya saki mutane 40 a ƙaramar hukumar Faskari, kwanaki biyu bayan ya fara sakin wasu 30, wanda hakan…
[ad_1] Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta soke shahararren auren da ake shirin gudanarwa tsakanin fitattun masu TikTok, Idris Mai Wushirya da Basira ‘Yar Guda, bayan da binciken hukumar ya gano cewa soyayyarsu ba ta gaskiya ba ce, illa dabara ce don su tsere wa hukunci na doka. Mataimakin Kwamandan Hisbah, Dr. Mujahedeen Aminuddeen,…
[ad_1] Shugaban Amurka, Donald Trump ya kakaba harajin kashi 50 cikin 100 kan kayayyakin Indiya da ake kai wa Amurka, wanda ladabatarwa ne kan kasar da ke cikin masu arziki a duniya saboda cigaba da sayen mai daga Rasha. Wannan harajin zai iya yin gagarumin illa ga ‘yan kasuwa da tattalin arzikin Indiya. Gwamnatin Delhi…
[ad_1] Tsohon Ministan Shari’a kuma Babban Lauyan Tarayya, Abubakar Malami (SAN), ya musanta rahotannin da ke cewa an gano makamai a wasu gidaje da ake zargin mallakinsa ne. A cikin wata sanarwa da hadiminsa kan yaɗa labarai, Mohammed Bello Doka, ya fitar a ranar Laraba, Malami ya ce labaran ba gaskiya ba…