-
-
MATSAYAR GWAMNAN JAHAR ZAMFARA AKAN MATSALAR TSARON JAHARSA, SABUWAR SANARWA 14-08-2025
Matsalar Tsaro a Jihar Zamfara A cikin wannan bidiyo, Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare, ya yi bayani kan matsalar tsaro da ke damun jihar. Ya bayyana yadda gwamnatin sa take kokarin shawo kan barazanar tsaro da kuma yadda ake tabbatar da zaman lafiya a jihar. Wannan bidiyo zai ba ku cikakken fahimta game da…
-
Addu’arsa Ta Karbu, Amma Abinda Ya Gani Ya Tsorata: Yayita Rokon Alamomin Tashin Alqiyama
Wannan labari mai cike da al’ajabi ya nuna yadda wani bawan Allah mai addini ya yi shekara da shekaru yana rokon Allah ya nuna masa alamomin tashin Alqiyama. A karshe, addu’arsa ta karbu, amma abinda ya gani ya tsorata shi. Wannan ba kawai labari bane, darasi ne game da tsoron Allah, imani, da neman sanin…
-
Labarin Wani Bawan Allah Manomin Kankana mai abin al’ajabi Hausa stories arewa folktales
Labarin wani bawan Allah manomin Kankana mai abin al’ajabi source
-
LABARAN SAFIYAR ALHAMIS 14-08-2025
Labaran Yammacin Laraba 13/08/2025CE – 19/02/1447AH Ga Takaitattun Labaran. Gwamnatin tarayya ta janye ƙarar da ta shigar kan Comfort Emmanson, fasinjar nan da ake zargi da tayar da hankali a cikin jirgin Ibom Air. Gwamnatin tarayya ta ce za ta haɗa gwiwa da wasu kamfanoni domin gina titin jirgn ƙasa mai ɗankaren gudu da zai…
-
LABARAN SAFIYAR JUMAA 08-08-2025
Labaran Safiyar Juma’a 08/08/2025CE – 14/02/1447AH Ga Takaitattun Labaran. Madugun adawa Atiku Abubakar ya buƙaci a gaggauta sakin fitaccen ɗan gwagwarmayar nan, Omoyele Sowore da ke tsare a hannun ’yan sanda. Tsoffin Kansilolin APC a Kano sun yi zanga-zangar nesanta kansu da maganganun Abdullahi Abbas. Gwamna Bago na jihar Neja yace sulhu da ƴan bindiga…
-
LABARAN YAMMACIN ALHAMIS 14-08-2025
Labaran Yammacin Alhamis 14/08/2025CE – 20/02/1447AH Ga Takaitattun Labaran. Gwamnatin tarayya ta amince da kafa sabbin jami’o’i masu zaman kansu guda tara. Hedikwatar Tsaro ta Ƙasa, ta ce rahotannin da ake yaɗawa cewar ƙasurgumin ɗan bindiga Bello Turji, ya miƙa wuya ba gaskiya ba ne. El-Rufai ya girgiza Kaduna yayin kamfen ɗin ɗan takarar ADC…
-
LABARAN SAFIYAR ASSABAR 08-09-2025
Labaran Safiyar Asabar 09/08/2025CE – 15/02/1447AH Ga Takaitattun Labaran. Jirgin Shugaban Ƙasa ya Laƙume Naira Biliyan 26.38 cikin wata 18 karƙashin shugabancin Tinubu. Wani rikici da ya ɓarke ya yi sanadin mutuwar wani manomi mai suna Irmiya Yohanna, tare da hallaka shanu da tumaki 39, a ƙauyen Kaduna da ke Ƙaramar Hukumar Bogoro, a Jihar…
-
-
LABARAN RANAR ALHAMIS 07-08-2025
Labaran Safiyar Alhamis 07/08/2025CE – 13/02/1447AH Ga Takaitattun Labaran. Shugaba Tinubu ya jajanta wa al’ummar Ghana kan mutuwar ministoci. Shugaba Tinubu ya bayar da umarnin samar da tsarin kula da lafiya kyauta ga masu ƙaramin ƙarfi da suka yi ritaya a ƙarƙashin shirin fansho na karo-karo. Shugaba Tinubu ya taya Nafisa, Rukayya, Hadiza murnar samun…