An yi garkuwa da mutane 7 a Kano
[ad_1]
’Yan bindiga sun yi garkuwa da mutane bakwai a Ƙaramar Hukumar Gwarzo ta Jihar Kano.
Ƙarin bayani na tafe
[ad_2]
Source link
[ad_1]
’Yan bindiga sun yi garkuwa da mutane bakwai a Ƙaramar Hukumar Gwarzo ta Jihar Kano.
Ƙarin bayani na tafe
[ad_2]
Source link
[ad_1] Hukumar Hisbah ta kama mutane 62 kan zargin aikata haɗala a Cibiyar Fasahar Sufuri ta Kasa (NITT) da ke Ƙaramar Hukumar Birnin Kudu a Jihar Kano. Mataimakin Kwamandan Hukumar, Mujahid Aminudeen, ya ce mutane — maza 27 da mata 35, “A ranar Lahadi, jami’anmu tare da haɗin gwiwar NDLEA suka su…
[ad_1] Shugaban kasar Sin Xi Jinping da sauran shugabannin JKS, sun halarci bikin girmama mazan jiya da da aka yi da safiyar yau Talata a dandalin Tian’anmen dake tsakiyar birnin Beijing, inda suka ajiye kwandunan furanni. An gudanar da bikin ne albarkacin ranar tunawa da mazana jiya, rana guda gabanin ranar kafuwar jamhuriyar jama’ar kasar…
[ad_1] A yayin taron babbar majalisar kungiyar ciniki ta duniya (WTO), wanda ya gudana a birnin Geneva na kasar Switzerland a ranekun 6 da 7 ga watan nan, bangaren Sin ya yi kira ga mambobin kungiyar da su yi kokarin tinkarar yanayin tangal-tangal a fannin cinikayya da ake fuskantar a duniya, da kare tsarin ciniki…
[ad_1] Wakilin dindindin na kasar Sin a Majalisar Dinkin Duniya (MDD) Fu Cong a ranar Alhamis ya bayyana cewa, shawarar inganta jagorancin duniya (GGI) wadda shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gabatar ta yi kyakkyawar nuna yadda za a jagoranci bunkasa ci gaban MDD a nan gaba. Da yake jawabi a wani taron muhawara…
[ad_1] Ƙungiyar kwallon kafa ta Chelsea ta raba gari da kocinta, Enzo Maresca, duk da kasancewar ƙungiyar a matsayi na biyar a gasar Firimiya. Ɗan ƙasar Italiya mai shekaru 45 ya bar aikin horar da ƙungiyar ne ƙasa da watanni shida bayan ya jagoranci Chelsea ta lashe Kofin Duniya na Ƙungiyoyi a ƙarshen kakarsa ta…
[ad_1] Habiba Abubakar mai shekaru 35 da ’yarta Adama mai shekaru 9 sun rasa rayukansu bayan hatsarin jirgin ruwa da ya faru a Karamar Hukumar Hawul da ke Jihar Borno. Mai magana da yawun Rundunar ’San Sanda ta jihar, Nahum Daso, ya ce lamarin ya faru ne a ranar Asabar, 26 ga…