An dauke wuta a babban layin lantarki na Najeriya
[ad_1]
An dauke wuta daga daya a babban layin wutar lantarki na kasa a Najeriya.
Dauke wutar a safiyar Talata ya sa kamfanonin rarraba wutar lantarki bayar da wutar ya ’yan Najeriya.
Karo na biyu ke nan da hakan ke faruwa a cikin kwana hudu, inda a wannan karon wutar ta dauke sauka zuwa megawatta 39 da misalin karfe 10.50 na safiya.
Masu alaƙa
[ad_2]
Source link