Xi Ya Mika Gaisuwar Bikin Bazara Ga Tsoffin Sojojin Sin


Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya mika gaisuwar bikin bazara ga tsoffin sojojin kasar.

Xi, wanda har ila yau shi ne babban sakataren kwamitin tsakiya na jam’iyyar Kwaminis ta kasar Sin (CPC) kuma shugaban hukumar sojoji ta tsakiya (CMC), ya mika gaisuwar ne yayin da yake halartar taron murnar bikin, wanda CMC ta shirya a ranar Jumma’a domin tsoffin hafsoshin sojin da suka yi ritaya daga rundunonin da ke birnin Beijing. (Abdulrazaq Yahuza Jere)



Source link

Similar Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *