Manchester United ta sallami Reuben Amorim
[ad_1]
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Manchester United ta sanar da sallamar mai horas da ’yan wasanta, Reuben Amorim.
[ad_2]
Source link
[ad_1]
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Manchester United ta sanar da sallamar mai horas da ’yan wasanta, Reuben Amorim.
[ad_2]
Source link
[ad_1] Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Asia (AFC) ta sanar da ɗage dukkan wasanni da aka tsara yi ƙarkashin gasar cin kofin nahiyar da Champion’s Ligue a ranakun 2 zuwa 3 ga wannan. AFC ta ce ta ɗauki wannan mataki ne sakamakon yamutsin da ya mamaye Gabas ta Tsakiya biyo bayan hare-haren haɗin…
[ad_1] Hukumar ƙwallon ƙafa ta duniya FIFA ta jaddada cewa za a ci gaba da shirye-shiryen gudanar da Gasar Kofin Duniya ta 2026 kamar yadda aka tsara, duk da rashin tabbas kan halartar Iran. Shugaban FIFA, Gianni Infantino ne ya bayyana hakan a yayin taron majalisar hukumar da aka gudanar ta yanar…
[ad_1] Kungiyar ƙwallon ƙafa ta Juventus ta naɗa Luciano Spalletti a matsayin sabon kociya bayan sallamar Igor Tudor da ta yi a farkon makon nan. Juventus ta ƙulla yarjejeniya da tsohon kociyan na Inter Milan da Roma da Udinese da Zenit St Petersburg da kuma tawagar ƙasar Italiya, har zuwa ƙarshen wannan…
[ad_1] Kungiyar ƙwallon ƙafa ta Kano Pillars ta samu nasara karon farko a wasan baƙunta bayan doke Nasarawa United da ci 1-0 a wasan mako na 20 na babbar gasar tamaula ta Najeriya. Wasan da aka buga a birnin Lafia, ya bai wa Pillars damar samun maki uku na farko a wajen…
[ad_1] Fitaccen ɗan wasan gaban Atletico Madrid, Antoine Griezmann ya kafa tarihin zama na farko a ƙungiyar da ya ci mata ƙwallaye 200. Griezmann ɗan asalin Faransa ya kafa wannan tarihin ne a ranar Talata yayin Gasar Zakarun Turai, inda Atletico ta lallasa Eintracht Frankfurt ta Jamus da ci 5-1. Kocin Atletico,…
[ad_1] Kungiyar Al Hilal ta Saudiyya ta dauki dan wasan gaban Liverpool, Darwin Nunez, kamar yadda kungiyoyin biyu suka tabbatar ranar Asabar. Masu ruwa da tsaki a harkar tamaula na ganin wannan matakin za bai wa zakarun Premier League damar sake mika tayin neman dan wasan gaban Newcastle, Alexander Isak. Shekaru uku da suka gabata…