An Gano Karin Gawarwaki 3 Da Jirgin Ruwa Ya Kife Da Fasinjoji 26 A Sokoto
[ad_1]
[ad_2]
Source link
[ad_1]
[ad_2]
Source link
[ad_1] Babban sakataren kwamitin kolin jam’iyyar kwaminis ta kasar Sin Xi Jinping, ya mika gaisuwar murnar bikin sabuwar shekara ga ‘yan siyasar da suka fito daga sauran jam’iyyun siyasa da ba JKS ba, da kuma kungiyar masana’antu da kasuwanci ta kasar Sin baki daya, da wadanda ba su cikin kowace jam’iyyar siyasa, da sauran mambobin…
[ad_1] Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau, ya ce zai ci gaba da yin siyasa matuƙar yana numfashi a doron duniya. Shekarau ya bayyana cewar siyasa wata babbar hanya ce ta hidima wa jama’a. Yayin da yake hira da ’yan jarida a Kano a yayin bikin zagayowar ranar haihuwarsa na cika…
[ad_1] Mataimakin firaministan kasar Sin, kana jagoran tawagar kasar mai tattauna batutuwan tattalin arziki da cinikayya da tsagin Amurka He Lifeng, ya zanta ta kafar bidiyo da sakataren baitul-malin Amurka Scott Bessent, da wakilin cinikayyar kasar Jamieson Greer a jiya Asabar. Yayin zantawar tasu, jami’an sassan biyu sun amince da gudanar da sabon zagayen…
[ad_1] Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya bar Abuja domin wakiltar Shugaba Bola Ahmed Tinubu a bikin rantsar da Shugaban Ƙasar Guinea, Mamadi Doumbouya, a birnin Conakry. Bayan kammala bikin a Guinea, Shettima zai wuce zuwa Davos, ƙasar Switzerland, domin halartar taron shekara-shekara na 56 na Zauren Tattalin Arziƙin Duniya (World Economic…
[ad_1] Hukumar Sibil Difens a Jihar Gombe, ta sanar da tura jami’anta guda 700 zuwa sassan jihar daban-daban, domin tabbatar da tsaro yayin bukukuwan salla ƙarama. Wannan matakin na ƙunshe ne cikin wata sanarwa da jami’in hulɗa da jama’a na rundunar, Buhari Sa’ad, ya fitar a madadin kwamandan jihar, Jibrin Idris. Rundunar…
[ad_1] Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa, gwamnatinsa ta samu ci gaba sosai wajen magance matsalar rashin tsaro a faɗin ƙasar cikin shekaru biyu da suka gabata. Shugaban ya kuma jaddada aniyar gwamnatinsa na daƙile ayyukan ta’addanci da kuma tabbatar da zaman lafiyar ƙasa. A wata sanarwa da Tinubu ya fitar…