An yi garkuwa da mutane 7 a Kano
[ad_1]
’Yan bindiga sun yi garkuwa da mutane bakwai a Ƙaramar Hukumar Gwarzo ta Jihar Kano.
Ƙarin bayani na tafe
[ad_2]
Source link
[ad_1]
’Yan bindiga sun yi garkuwa da mutane bakwai a Ƙaramar Hukumar Gwarzo ta Jihar Kano.
Ƙarin bayani na tafe
[ad_2]
Source link
[ad_1] Ayatollah Ali Khamenei shi ne jagoran addini mafi girma a ƙasar Iran, kuma mutum na biyu da ya riƙe wannan muƙami tun bayan juyin juya-halin Musulunci da aka yi a shekarar 1979. Ya hau kan madafun iko ne a shekarar 1989 bayan rasuwar jagoran juyin juya-halin ƙasar, Ayatollah Ruhollah Khomeini, kuma tun daga lokacin…
[ad_1] Ƙungiyar ma’aikatan man fetur da iskar gas ta Nijeriya, wato PENGASSAN, ta fara yajin aiki a faɗin Nijeriya daga daren Litinin, 29 ga Satumba, 2025. Wannan na zuwa ne bayan umarnin da shugabancin ƙungiyar ya bayar tun ranar Lahadi, inda aka umurci mambobi da su tsaida aiki a dukkan kamfanoni da cibiyoyi da hukumomin…
[ad_1] Babban sakataren kwamitin kolin jam’iyyar kwaminis ta kasar Sin Xi Jinping, ya jadadda cewa ya kamata a hada kai da karfi, don kokarin cimma mafari mai kyau, yayin aiwatar da shirin raya kasa na shekaru biyar-biyar karo na 15. Shugaba Xi ya bayyana hakan ne a yau Talata, cikin wani muhimmin jawabi da ya…
[ad_1] Dakarun Sojojin Najeriya da ke ƙarƙashin rundunar Fansan Yamma, sun kashe wasu ‘yan ta’adda uku tare da ƙwato makamai yayin wani samame a dajin Kadam da ke Ƙaramar Hukumar Tangaza a Jihar Sakkwato. Mukaddashin Mataimakin Daraktan Hulɗa da Jama’a na rundunar, Laftanar Kanar Olaniyi Osoba ne ya bayyana hakan cikin wata…
[ad_1] Karin fannoni Gwamnatin Tarayya ta gayyaci Ƙungiyar Manyan Ma’aikatan Man Fetur da Iskar Gas ta Najeriya (PENGASSAN) da Matatar Ɗangote don a sasanta a yau. Hakan ya biyo bayan umarnin da ’yan ƙwadagon suka bai wa mambobinsu ne na shiga yajin aiki bayan da Matatar Ɗangote ta salami ma’aikata fiye da…
[ad_1] Yayin da shugaban kasar Sin Xi Jinping ke shirin tafiya kasar Koriya ta Kudu, domin halartar kwarya-kwaryar taron shugabanni karo na 32, na kungiyar hadin-gwiwar tattalin arzikin kasashen yankin Asiya da Pasifik wato APEC, tare da gudanar da ziyarar aiki a kasar, an gudanar da wani taron tattaunawa, mai taken “Shugabancin duniya da…