Waye Zai Lashe Ƙyautar Gwarzon Ɗan Wasan Afrika Na 2025?



Shahararrun ‘yan wasa irin su dan wasan PSG Achraf Hakimi da Mohamed Salah na Liberpool su ne a gaba-gaba cikin jerin ‘yanwasa 10 da ake ganin za su iya lashe kyautar dan wasa mafi hazaka na Afirka na shekara ta 2025 da muke ciki.

Hakimi, mai buga bangaren dama a cikin masu tsaron baya na kungiyar Paris St-Germain da ke Faransa ya taimaka wa kungiyar wajen lashe kofin kungiyoyi na kasar da kuma gasar Zakarun Turai a kakar da ta gabata, yayin da shi kuma Salah ya lashe kyautar dan wasan da ya fi kowane zura kwallo a gasar Premier ta Ingila, yayin da kungiyar ta lashe gasar Premier ta Ingila.

Dan wasan gaba na Eberton, Iliman Ndiaye da kuma dan wasan tsakiya na Tottenham Hotspur Pape Matar Sarr, wadanda suka taimaka wa kasarsu Senegal samun gurbin gasar cin kofin duniya ta 2026 na cikin jerin, tare kuma da dan Nijeriya Bictor Osimhen, wanda ya taba lashe kyautar a 2023.

Dan wasan tsakiya na Kamaru Andre-Frank Zambo Anguissa, dan wasan gaba na DR Congo Fiston Mayele, da Denis Bouanga na Gabon, da na Guinea Serhou Guirassy da kuma dan wasan tsakiya na Morocco Oussama Lamlioui duk suna cikin jerin ‘yanwasan da aka lissafa.

Salah ya lashe kyautar a shekarar 2017 da kuma 2018, yayin da shi kuma Hakimi ya zamo na biyu a shekaru biyu da suka gabata.

Dan wasan da ya lashe kyautar a bara, Ademola Lookman na Nijeriya ba ya cikin jerin ‘yan wasan da aka lissafo a bana, inda hukumar kwallon kafa ta Afirka (Caf) ta samar da kwamitin kwararru wanda ya zakulo masu horarwa da ‘yan wasan da suka “Taka rawar gani” a tsakanin 6 ga watan Janairu zuwa 15 ga watan Oktoban wannan shekara.

An bayyana sunan mai horar da tawagar ‘yan kwallon kafa ta kasar Cape Berde, Bubista a matsayin mai neman lashe kyautar mai horarwa mafi kwazo bayan jagorantar tawagar kasar ta Blue Sharks wajen samnun gurbin gasar kofin duniya a karon farko a tarihi.

Haka nan tawagar ta tsibirin Cape Berde na cikin masu gogayyar lashe kungiya mafi hazaka a shekarar, tare da Morocco wadda a baya-bayan nan ta lashe kofin duniya na gasar kwallon kafa ta ‘yan kasa da shekara 20.

‘Yanwasa mata na Nijeriya Esther Okoronkwo da Rasheedat Ajibade na cikin wadanda ke neman lashe kyautar zakarun ‘yanwasa mata na Afirka na wannan shekarar. Ya zuwa yanzu dai hukumar CAF ba ta bayyana ranar da za a yi bikin bayar da kyautar ba.

Dan wasa mafi Kwazo: Andre-Frank Zambo Anguissa (Napoli da Kamaru), Denis Bouanga (Los Angeles FC da Gabon), Serhou Guirassy (Borussia Dortmund da Guinea), Achraf Hakimi (Paris St-Germain da Moroko), Oussama Lamlioui (Renaissance Berkane), Fiston Mayele (Pyramids da DR Congo), Iliman Ndiaye (Eberton da Senegal), Bictor Osimhen (Galatasaray da

Nigeria), Mohamed Salah (Liberpool da Masar), Pape Matar Sarr (Tottenham Hotspur da Senegal).

Yassine Bunou (Hilal na Maroko), Aymen Dahmen (CS Sfadien of Tunisia), Marc Diouf (PTP na Senegal

(Trabzonspor da Kamaru), Ahmed El Shenawy (Pyramids da Masar), Bozinha (Chabes da Cape Berde), Ronwen Williams (Mamelodi Sundowns da Afirka ta Kudu).

Mai Harry Da Hurhu Maza: Bubista (Caposaiscar Berkane), Hossam Hassan (Morocco), Morocco), Mardragu (Morocco), Tarik SekTiou (Morocco U23), Pappe Thiaw (Senegal), Sami Trebbelsi (Tunisia).

Tawagar maza: Algeria, Cape Berde, Masar, Ghana, Ibory Coast, Moroko, Moroko U20, Senegal, Afirka ta Kudu, Tunisia. ‘Yan wasa Mata da ke takarar lashe zakarun Afirka na shekara ta 2025.

‘Obroad of snow: Rasheedat Ajibade (Paris St-Germain da Nijriya), Barbra Banda (Orland Pide da Zamabia), Portia of Boak (Hapoel Petah Tikba), Tabitha Chawha Chawinga (Grainer Chebbi), Gizhimiine Chebby. Hilal Zaman Moroko), Mama Diop (Strasbourg Da Senegal), Rahael Kunanji (Bay Fc Meats),

Mssudy (a matsayin Moroko), Esther Esther (Afc Toronto da

Nijeriya).

Mai tsaron raga na mace: Sedilame Boseja (Mamelodi Sundowns da Botswana), Andile Dlamini (Mamelodi Sundowns da Afirka ta Kudu), Habiba Emad (FC Masar da Masar), Khadija Er-Rmichi (AS FAR da Moroko), Fatoumata Karantao (MUSFAS Bamako da Mali), Cynthia Konlan (Swieki United da Ghana), Adji Ndiaye (AS Bambey da Senegal), Fideline Ndoy (TP

Mazembe na DR Congo), Chloe ba (seurge na Algeria) ba, jigilar kaya.

Hadort na Glob na Genb na Genb: GenoBeba Anonman (15 fanko), Kim Baburred (TP Mazem), Lamia Bohed (Moroko).

Tawagar mata: Kamaru U17, Ghana, Ibory Coast U17, Mali, Morocco, Nijeriya, Nijeriya U17, Afirka ta Kudu, Tanzania, Zambia U17. Za ku iya ganin cikakken jerin wadanda ke neman lashe kyautukan a shafin hukuma Caf. (1)



Source link

Similar Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *