Tinubu ya naɗa sabon Minista
[ad_1]
Shugaba Bola Tinubu ya naɗa sabon Minista a gwamnatinsa.
Karin bayani na tafe..
[ad_2]
Source link
[ad_1]
Shugaba Bola Tinubu ya naɗa sabon Minista a gwamnatinsa.
Karin bayani na tafe..
[ad_2]
Source link
[ad_1] Shugaban Amurka, Donald Trump, ya halarci bikin karɓar gawarwakin sojojin Amurka shida na farko da suka mutu a rikicin da ke ƙara ƙamari tsakanin Amurka da Iran. An sauke gawarwakin sojojin ne ranar Asabar a sansanin sojin sama na Dover, inda ake karɓar gawarwakin sojojin Amurka da suka mutu a ƙasashen…
[ad_1] Tsohon Kwamishinan Ilimi na Jihar Kano, Muhammad Sanusi S. Kiru, ya soki gwamnatin jihar bisa matakin sauya wa Makarantar Sakandare ta Gwamnati ta ’Yan Mata (GGSS) Maikwatashi zuwa unguwar Kaura Goje. A cikin wata wasiƙa da ya rubuta wa Gwamna Abba Kabir Yusuf, Kiru, ya ce matakin bai shi da tsari kuma ya…
[ad_1] Rundunar Sojin Sama ta Nijeriya (NAF) da ke aiki a karkashin Rundunar Sojan Sama ta ‘Operation FANSAN YAMMA’, Sashe na 2, a ranar 28 ga Disamba, 2025, ta kashe ‘yan ta’adda da dama tare da tarwatsa sansanoninsu da cibiyar ƙera bama-bamai a Jihar Zamfara. Wata sanarwa da kakakin rundunar Sojan Sama, Air Cdre Ehimen…
[ad_1] Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya buƙaci gwamnoni da shugabannin addini su ƙara tausaya wa talakawa da marasa galihu a faɗin ƙasar nan. Ya yi wannan jawabi ne a Abuja yayin wani taron buɗa-baki a tsakanin mabiya addinai da gwamnoni. Sojoji Sun Daƙile Hare-haren Boko Haram, Sun Kashe Mutane 29 A Borno, Yobe Zaben 2027:…
[ad_1] Shugaba Bola Tinubu ya nada tsohon Babban Hafsan Tsaro (CDS), Janar Christopher Gwabin Musa (Rtd), a matsayin sabon Ministan Tsaro. LEADERSHIP ta ruwaito cewa, tsohon Ministan Tsaro, Mohammed Abubakar Badaru, ya yi murabus a ranar Litinin, 1 ga Nuwamba, 2025, saboda dalilai na rashin lafiya. Wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban…
[ad_1] A rubu’i uku na farkon shekarar nan ta 2025, jihar Xinjiang ta Uygur mai cin gashin kai ta kasar Sin, ta janyo karin jari daga wajen yankin, da ya kai kudin Sin yuan biliyan 847.5, kwatankwacin dalar Amurka biliyan 119.5, adadin da ya karu da kaso 18.2 bisa dari a mizanin shekara-shakara. Rahotanni…