Harin Kwanton Ɓauna: Lakurawa Sun Kashe Sojoji 9, Ɗansanda 1 A Kebbi
[ad_1]
- Ƙungiyar Matasan Jihar Filato Ta Yi Zanga-Zanga Kan Ƙaruwar Rashin Tsaro
- Neymar Ya Fi Messi, Ronaldo Da Mbappe Hazaka A Kwallon Kafa – Cafu
[ad_2]
Source link
[ad_1]
[ad_2]
Source link
[ad_1] Tsohon mai magana da yawun jam’iyyar PDP na ƙasa, Olisa Metuh, ya sauya sheƙa zuwa jam’iyyar APC mai mulki. Ya ce ya yanke wannan shawara ne saboda PDP ta kasa goyon bayansa lokacin da yake cikin matsaloli. Metuh, ya daina shiga harkokin siyasa kusan shekaru uku da suka wuce, ya amma…
[ad_1] Tsohon ɗan takarar Shugaban Najeriya a jam’iyyar Labour, Peter Obi, ya ce barazanar kawo wa Najeriya hari da Shugaban Amurka Donald Trump ya yi abin damuwa ne da ke da ɗaga hankalin dukkan ’yan ƙasar. Tsohon Gwamnan na Jihar Anambra, ya bayyana haka ne cikin wani saƙo da ya wallafa yammacin…
[ad_1] Wakilin dindindin na kasar Sin a MDD Fu Cong, ya gabatar da jawabi a budaddiyar muhawarar da kwamitin sulhu na MDD ya gudanar a jiya Laraba kan batun Gabas ta Tsakiya, inda ya ce, karfin soja ba zai iya warware matsaloli ba, kuma duk wani matakin soja ba abun da zai haifar sai jefa…
[ad_1] A ‘yan kwanakin nan ne kasar nan ta fuskanci dambarwa daban daban, cikinsu akwai batun zargin kisan kiyashi da shugaban kasa Amurka Donal Trump ya yi wa Nijeriya na kisan kiyashi ga al’ummar Kirista da kuma yadda ‘yan ta’adda suka sace ‘yan mata a makarantar da ke garin Maga ta Jihar Kebbi da…
[ad_1] Karin fannoni A ranar 26 ga watan Yuni, shekara ta 2025, gwamnatin tarayya ta sanya hannu kan sabon tsarin haraji wanda za a fara aiwatarwa daga ranar 1 ga Janairu, 2026. Wannan sabon tsarin haraji na daga cikin matakan da gwamnati ke cewa zai taimaka wajen kara samun kudaden shiga da…
[ad_1] Majalisar Wakilai ta yi gyara sashe na 77 na sabuwar Dokar Zaɓe ta 2026, inda ta tanadi hukuncin ɗaurin shekara biyu a gidan yari ko biyan tarar Naira miliyan 10 ga duk wanda aka samu cikin jam’iyyun siyasa biyu a lokaci guda. Aminiya ta ruwaito cewa ’yan majalisar sun yi wannan…