Hisbah Ta Kano Ta Kama Matasa 583 Bisa Zargin Rashin Ɗa’a A Lokacin Sallah
- An Gurfanar Da El-Rufai A Kotun Kaduna, An Hana ‘Yan Jarida Shiga
- Kama El-Rufai Tsagwaron Siyasa Ce Kuma Babu Adalci — Obi
Ƙasar Habasha ta rattaba hannu kan wata yarjejeniya da wani reshe na Rukunin Kamfanonin Dangote na Nijeriya domin gina wata sabuwar masana’antar samar da takin zamani na kimanin dala biliyan 2.5. Hakan na ƙunshe cikin wani saƙo da Firayim Ministan Habasha, Abiy Ahmed ya wallafa a shafin X ranar Alhamis. Abiy ya…
Rashin wutar lantarki a Najeriya na iya ƙara ƙamari yayin da kamfanonin da ke samar da gas suka rage adadin gas ɗin da suke bai wa tashoshin samar da wuta masu amfani da gas. Tashoshin ne ke samar da mafi yawan wutar lantarkin da ake amfani da ita a ƙasar. Hukumar da…
Babban Hafsan Sojin Ƙasa, Laftanar Janar Waidi Shaibu, ya tabbatar wa ‘yan Nijeriya cewa za a samu tsaro a faɗin ƙasar nan, bayan wata ganawa da ya yi da Shugaba Bola Ahmed Tinubu a fadar gwamnati da ke Abuja a ranar Talata. Da yake magana da manema labarai bayan ganawar, Janar Shaibu, ya bayyana…
Babban sakataren MDD António Guterres, ya bayyana a jiya Talata cewa, jerin shawarwarin da Sin ta gabatar wato shawarar raya duniya, shawarar tabbatar da tsaron duniya, shawarar raya wayewar kan al’ummun duniya, da kuma jagorantar harkokin duniya, sun dace da ka’idar kundin tsarin MDD. Guterres ya bayyana hakan ne yayin da yake amsa tambayoyin ‘yan…
Abubakar Atiku Abubakar, ɗan tsohon Mataimakin Shugaban Najeriya, Atiku Abubakar, ya sha alwashin mara wa Shugaba Bola Tinubu baya domin tabbatar da sake zaɓensa a 2027. Abubakar Atiku wanda aka fi sani da Abba, ya sha wannan alwashi ne bayan sauya sheƙa daga jam’iyyar adawa ta PDP zuwa APC mai mulkin ƙasar…
Wata babbar kotun sojin Nijeriya dake zamanta a Maxwell Khobe dake Jos, ta yankewa wani soja, Lukman Musa hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa laifin kashe wani mai tuka keke-napep (Adaidaita) mai suna Abdulrahman Isa a garin Azare na jihar Bauchi. Birgediya Janar Liafis Bello, Shugaban Kotu ta runduna ta 3 ta Sojin Nijeriya ne…