Tinubu ya naɗa sabon Minista
[ad_1]
Shugaba Bola Tinubu ya naɗa sabon Minista a gwamnatinsa.
Karin bayani na tafe..
[ad_2]
Source link
[ad_1]
Shugaba Bola Tinubu ya naɗa sabon Minista a gwamnatinsa.
Karin bayani na tafe..
[ad_2]
Source link
[ad_1] Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya rattaba hannu kan sabuwar dokar da ta ƙirƙiri ƙarin ƙananan hukumomi 29 a jihar. Wata takarda da Aminiya ta samu ta nuna cewa Mukaddashin Mataimakin Magatakarda na Majalisar Dokokin Jihar Bauchi, Musa Yerima, ya tura wannan ƙuduri zuwa Kwamitin Gyaran Kundin Tsarin Mulki, yana neman…
[ad_1] Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya janye dokar ta-ɓaci da ya ayyana ta tsawon watanni shida a Jihar Ribas. Tinubu, ya ayyana dokar tun a ranar 18 ga watan Maris, 2025, saboda rikicin siyasa da ya haifar da tsaiko a harkokin mulki tsakanin ɓangaren Zartarwa da Majalisar Dokokin jihar. A jawabin…
[ad_1] Iyayen marayu 501 suka samu tallafin kayan abincin azumin watan Ramadan daga Alhaji Aminu Mukhatr Dan Amo, wanda ya zaBo gidajen marayu a unguwanni na birnin Kano domin tallafa musu da kayan abinci. Kayayyakin abincin sun hada da shinkafa da mai domin rage musu radadin rashin iyaye da rage tsananin da ake ciki a…
[ad_1] Shafin TASKIRA shafi ne da ya saba zakulo muku batutuwa daban-daban wadanda suka shafi al’umma, ciki sun hadar da zamantakewar aure, rayuwar yau da kullum rayuwar matasa, soyayya, da dai sauransu. Tsokacinmu na yau zai yi duba ne game da abin da ya shafi kananan yara, duba da yadda wasu iyayen suke yawaita…
[ad_1] Hukumar tsaron farin kaya (DSS) ta maka tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa, Omoyele Sowore, tare da kafafen sada zumunta Facebook da X a kotu. Ƙarar mai ɗauke da tuhuma biyar an shigar da ita ne gaban Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja. Wannan ya biyo bayan ƙin cire wasu rubuce-rubuce da Sowore ya wallafa…
[ad_1] Kwamishinan Ci Gaban Matasa da Wasanni a Jihar Kano, Mustapha Rabiu Kwankwaso, ya yi murabus a hukumance daga mukaminsa na mamba a Majalisar Zartarwa ta Jihar Kano. A cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Litinin, Kwankwaso ya nuna godiya ga Gwamna Abba Kabir Yusuf saboda damar da ya ba shi na hidimtawa…