Sauya Sheƙa: Yadda APC Ke Ci Gaba Da Hamɓarar Da Jam’iyyun Adawa A Majalisa
[ad_1]
- An Kaddamar Da Babbar Hanyar Mota Da Sin Ta Tallafa Wajen Ginawa A Namibia
- ‘Yansanda Sun Ƙaryata Rahoton Kashe Ɗan Wasan Barau FC A Katsina
[ad_2]
Source link
[ad_1]
[ad_2]
Source link
[ad_1] Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta shiga tsakani don sasanta rikicin da ya ɓarke tsakanin Asibitin Koyarwa na Aminu Kano (AKTH) da Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Shiyyar Kano (KEDCO). Rikicin ya samo asali ne daga katse wutar lantarki da asibitin ya zargi KEDCO da yi, inda ya ce hakan ya…
[ad_1] Sojojin rundunar Operation Haɗin Kai (OPHK) sun hallaka wani babban kwamandan Boko Haram mai suna Abu Khalid tare da wasu ƴan ta’adda 10 a dajin Sambisa, Jihar Borno. Lamarin ya faru ne kwana guda bayan da sojojin sashi na 1 tare da ‘yan CJTF suka hallaka Julaibib, wani kwamandan Boko Haram/ISWAP da ke aiki…
[ad_1] Mai Ba da Shawara Kan Tsaro Ga Gwamnatin Jihar Kogi, Kwamanda Jerry Omodara (mai ritaya), ya ƙaryata jita-jitar cewa ‘yan bindiga sun sace ɗaliban Makarantar Sakandare ta Kiri da safiyar Laraba. Wata jaridar kafar intanet ce ta bayyana cewa, ‘yan bindiga sun kai hari Makarantar Sakandare ta Kiri da ke Aiyetoro Kiri, karamar Hukumar…
[ad_1] … ci gaba daga makaon da ya gabata. 4:- Saka suturar da zai fito da surar ta: Kada ki ji kunyar taka mata birki muddin kika fahimci cewa ‘yar aikinki tana son rika shiga irin wacce za ta rika fito da surarta a gaban mijinki. Ana iya samun wani wasu halittunta da suka…
[ad_1] An ruwaito cewa sojoji tara sun mutu yayin da wasu suka samu raunuka daban-daban lokacin da wani ayarin motocin sojoji ya taka nakiya a Bindundul, kusa da Kareto, a yankin karamar hukumar Mobbar na jihar Borno. Majiyoyin tsaro sun ce, sojojin suna kan hanyarsu ne daga Maiduguri zuwa Damasak, hedikwatar karamar hukumar Mobbar, lokacin…
[ad_1] Aƙalla mutum biyar aka kashe a wani sabon hari da aka kai wa al’ummar Ortese da ke Ƙaramar Hukumar Guma a Jihar Binuwai. Lamarin ya faru ne da yammacin ranar Talata. Shaidu sun ce wasu ’yan bindiga suka tare hanyar Ortese zuwa Yogbo, sannan suka fara harbe-harbe kan mai uwa da…