Labaran RFI Hausa na ƙarfe 5 agogon Najeriya 19/05/2025 • RFI Hausa
Al’ummar jihar Borno da ke Najeriya sun tashi da azumi da addu’o’i domin samun galaba kan mayaƙan Boko Haram da suka zafafa hare-hare. Nijar ta ce za ta karɓi baƙin-haure dubu 4 da aka taso keyarsu daga Algeria. Majalisar Ɗinkin Duniya ta yi gargaɗi kan tsanantar yunwa a Gaza.
source