Fadar Shugaban Ƙasa Ta Ƙaryata Batun Rashin Lafiyar Tinubu
[ad_1] Fadar Shugaban Ƙasa, ta ce ba gaskiya ba ne cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu ba shi da lafiya kuma ana shirin kai shi ƙasar waje domin nema masa magani. A makon da ya gabata, cibiyar binciken labarai ta ICIR ta ce ta samu labari daga wata majiyarta cewa tawagar likitocin shugaban ƙasa na shirin…