Similar Posts
Labaran RFI Hausa na ƙarfe 5 na yamma agogon Najeriya da Nijar 10-12-2025… • RFI Hausa
Labaran RFI Hausa na ƙarfe 5 na yamma agogon Najeriya da Nijar 10-12-2025 #trending #viralvideo #hausa #news #views #1mviews source
Mahangar Zamani kan fyaɗe da ake yi wa yara a al’ummarmu
Duba da yadda ake yawaita yi wa yara fyaɗe a kwanakin nan, shirin ya duba dalilan da ke haifar da hakan da kuma matakan kariya da suka kamata iyaye su ɗauka. Cikakken shirin – https://youtu.be/U66En-zYn0U source
Muna koyar da matasa amfani da AI su samu aiki mai tsoka
Yayin da ƙirƙirarriyar basira ke ci gaba da yaɗuwa a tsakanin alʼumma, wasu mutane sun himmatu wurin yin amfani da ita ta hanyar da ta dace. Jimeh Saleh, na cikin waɗanda ke gangami don saita AI ta hanyar da za ta yi sauƙin amfani ga alʼumma. 🎥 – Fatawul Mohammed source