Sauya Sheƙa: Yadda APC Ke Ci Gaba Da Hamɓarar Da Jam’iyyun Adawa A Majalisa
[ad_1]
- An Kaddamar Da Babbar Hanyar Mota Da Sin Ta Tallafa Wajen Ginawa A Namibia
- ‘Yansanda Sun Ƙaryata Rahoton Kashe Ɗan Wasan Barau FC A Katsina
[ad_2]
Source link
[ad_1]
[ad_2]
Source link
[ad_1] Gwamnatin jihar Kano ta musanta zargin cewa babban daraktan kula da harkokin gidan gwamnati, Abdullahi Ibrahim Rogo ya karkatar da naira biliyan 6.5 daga asusun jihar, inda ta bayyana ikirarin a matsayin siyasa. LEADERSHIP ta ruwaito cewa, zargin da wata jarida ta intanet ta rahoto a ranar 22 ga watan Agusta, ta bayyana cewa,…
[ad_1] Wata tawagar masu bincike da ke aiki a yankin Sahara na Jamhuriyar Nijar sun sanar da gano ƙasusuwan dabbar Dinosaur wadda ta yi rayuwa sama da shekara miliyan 100 da suka shuɗe. Wasu masu bincike 20 ne daga jami’ar jihar Chicago ƙarƙashin jagorancin Dr. Paul Sereno suka gano ƙasusuwan, kuma sun ce abu ne…
[ad_1] Cibiyar nazarin fasahar sadarwa ta kasar Sin ta bayyana cewa, an samu bunkasa sosai a fannin kere-keren fasahar kirkirarriyar basira (AI) ta kasar Sin, inda yawan kamfanonin bangaren ya zarce 5,300 a watan Satumba, wanda ya kai kashi 15 cikin 100 na dukkan adadin na duniya baki daya. Mizanin kudin masana’antar ya zarce yuan…
[ad_1] Rundunar ƴansandan Babban Birnin Tarayya (FCT) ta kama mutum uku da ake zargi da hannu a kisan wata lauya, Chigbo Princess, da kuma ayyukan fashin makami na “one-chance” a Abuja. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da kakakin rundunar, Josephine Adeh, ta fitar a ranar Lahadi. Adeh ta bayyana cewa kamen ya biyo…
[ad_1] A garin Aral, dake dab da hamada a tsakiyar jihar Xinjiang ta kasar Sin, akwai dimbin itatuwan Hu-Yang, ko Populus Euphratica a Turance, da fadin filinsu ya kai dubban kadada. Saboda hanyar kogi wadda ta bi wajen wadannan itatuwa a baya, ta karkata zuwa sauran wurare, sama da shekaru 400 da suka gabata, don…
[ad_1] Ci gaba da samun karuwar hare-hare kan al’umomin da ke a garurunwan iyaka da jihar da wasu jihohi, lamarin na kara jefa fargaba a cikin jama’a. A saboda haka, akwai matukar bukatar a hada karfi da karfe, domin a kawo karshen kalubalen rashin tsaro, da tuni, ya zamowa kasar tamkar wani karfen Kafa,…