Ƙarin Farashin Fetur: Ƙungiyar Ƙwadago Ta Nemi A Dakatar Da Karɓar Haraji
[ad_1]
- Boko Haram Sun Sake Kai Hari Kan Wani Sansanin Sojoji A Borno
- Sin Da Amurka Sun Fara Tattaunawar Tattalin Arziki Da Cinikayya A Birnin Paris
[ad_2]
Source link
[ad_1]
[ad_2]
Source link
[ad_1] Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ta tabbatar da mutuwar wasu matasa biyu da suka nutse yayin wanka a rafin da ke Hayin Yawa Gada, ƙaramar hukumar Tudun Wada ta jihar. Mai magana da yawun hukumar, ACFO Saminu Yusif Abdullahi, ya bayyana cewa lamarin ya faru ne da misalin ƙarfe 2 na rana…
[ad_1] Gwamnatin Bola Tinubu ta yaba wa tsohon gwamnan jihar Kano, Rabi’u Musa Kwankwaso, saboda mayar da martani da ya yi wa shugaban Amurka Donald Trump a fili kan kalaman da ya yi na cewa Amurka na shirin kutse a Nijeriya. Mai magana da yawun shugaban kasa, Bayo Onanuga, ya bayyana matsayin da Kwankwaso…
[ad_1] A Litinin ɗin nan ake da ran Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, zai sanar da sauya sheƙarsa zuwa Jami’ar APC, bayan a ranar Juma’a ya sanar ficewarsa daga Jam’iyyar NNPP. Aminiya ta ruwaito cewa gwamnan ya sanar da ficewarsa daga NNPP tare da ɗauƙacin shugabannin ƙananan hukumomin jihar 44 da…
[ad_1] Hedkwatar ‘Yansandan Jihar Yobe ta kama mutum hudu da ake zargi da aikata laifuka daban-daban a fadin jihar, bayan wani samame da aka gudanar kan masu aikata laifi. A cewar sanarwar kakakin ‘yansanda, SP Dungus Abdulkarim, a daren Asabar, wannan kamen na nuna jajircewar rundunar wajen tabbatar da doka da oda. Sanarwar ta kara…
[ad_1] Shugaba Bola Tinubu zai yi wa ‘yan ƙasa jawabi a ranar Laraba, 1 ga watan Oktoba, 2025, don murnar cikar Nijeriya shekaru 65 da samun ‘yancin kai. Sanarwar ta fito ne daga Sakataren Gwamnatin Tarayya, Sanata George Akume, wanda kuma ya ƙaddamar da kwamitin shirya bukukuwan ranar. SGF ya ce Ranar ‘Yancin Kai lokaci…
[ad_1] Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima, ya umurci sashin kula da tsarin samar da abinci na shugaban kasa (PFSCU) da ya gaggauta daukar mataki kan tsarin rarraba tallafin rancen kudi na naira biliyan 250 ga kananan manoma. A kan haka, ya jaddada wa PFSCU da ta fito da taswirar aiwatar da yadda za a…