NAJERIYA A YAU: ‘Halin Kunci Ya Sa Muke Zama A Baca A Abuja’
[ad_1]
Yadda mutane ke zama cikin baca dukda kantama-kantaman gidajen dake manyan biranen Najeriya.
Karin fannoni
Halin matsin tattalin arziki ya tilasta da yawa daga cikin mutane zama a bacoci a garin Abuja da wasu biranen Najeriya.
Mutane a birane kamar Abuja da Legas Da Fatakwal na cikin halin matsi sakamakon rashin ingattaccen muhalli.
Ko wannen irin rayuwa irin wadannan mutanen ke yi?
Wannan shine batun da shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari a kai a yau da ake bikin ranar muhalli ta duniya.
Domin sauke shirin, latsa nan
Mai dangantaka
[ad_2]
Source link