Similar Posts
Labaran RFI Hausa na ƙarfe 5 agogon Najeriya 11/12/2025… • RFI Hausa
#Labaran #rfihausa Hausa na ƙarfe 5 agogon Najeriya 11/12/2025 source
YANZU YANZU MARTANIN SHEIKH ASSADA GA BARAWO DAN SADIYA DA MASU KARIYARSA
A cikin wannan bidiyon, Sheikh Murtala Asada ya yi bayanin yadda ake aikata garkuwa da mutane a Arewa Najeriya. Ya bayyana matsalolin da ke tattare da hare-haren ‘yan fashi da garkuwa da mutane a yankin, tare da yadda hakan ke shafar al’umma da kasa baki daya. Sheikh Murtala ya yi kira ga al’umma da hukumomi…
LABARAN SAFIYAR ALHAMIS 14-08-2025
Labaran Yammacin Laraba 13/08/2025CE – 19/02/1447AH Ga Takaitattun Labaran. Gwamnatin tarayya ta janye ƙarar da ta shigar kan Comfort Emmanson, fasinjar nan da ake zargi da tayar da hankali a cikin jirgin Ibom Air. Gwamnatin tarayya ta ce za ta haɗa gwiwa da wasu kamfanoni domin gina titin jirgn ƙasa mai ɗankaren gudu da zai…