HOTUNA: Tinubu ya dawo Abuja bayan ziyarar aiki a Japan da Brazil
[ad_1]
Shugaba Bola Tinubu ya dawo Abuja, bayan ya kammala ziyarar aiki a ƙasashen Japan da Brazil.
Mai magana da yawunsa, Bayo Onanuga, ya ce jirgin shugaban ƙasa ya tashi daga filin jirgin sama na Brasília a ƙasar Brazil da ƙarfe 12:57 na rana a ranar Laraba.
A cewarsa ya iso Abuja da safiyar ranar Alhamis.
Ga hotunan yadda wasu manyan jami’an gwamnati suka tarbi shugaban:
Mai dangantaka
[ad_2]
Source link