Ganduje ya janye shirinsa na kafa ‘sabuwar Hisbah’ a Kano

[ad_1]



Tsohon Gwamnan Kano, Abdullahi Ganduje, ya dakatar da shirinsa na kafa rundunar Hisbah mai zaman kanta a jihar.

Ganduje ya dakatar da shirin nasa ne bayan ce-ce-ku-ce da hakan ya haifar da kuma haramcin da gwamnatin jihar ta sanya kan lamarin.


[ad_2]

Source link

Similar Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *