Gwamnan Jihar Ribas ya sauya sheka zuwa APC
[ad_1]
Gwamnan Jihar Ribas, Siminalayi Fubara, ya sauya sheƙa daga Jam’iyyar PDP zuwa APC.
Fubara ya sanar da sauya shekar tasa ce a yayin taron masu ruwa da tsaki da ya gudana a gidan gwamnatin jijar da ke Fatakwal.
Hakan na zuwa ne washegarin da Shugabannin Kananan hukumomi 23 da ke jihar tare da kansilolinsu da sauran shuagbannin jam’iyyar PDP suka koma APC.
Gabanin haka, ’yan majalisar dokokin ihar 17, tare da shugaban majalisar, Martins Amaewhule, sun koma APC daga PDP.
A baya-bayan nan dai bangaren gwamnan da na majalisa suna zaman tankiya.
Mai dangantaka
[ad_2]
Source link