An Wallafa Mukalolin Xi Kan Fahimtar Ayyukan Shugabanci

[ad_1]

An wallafa wasu jerin maganganu ko zantuttuka daga mukalolin Xi Jinping, sakatare janar na kwamitin kolin JKS, kan samun cikakkiyar fahimta game da abun da ake nufi da shugabanci na gari.

Madaba’ar adabi ta kwamitin kolin JKS ne ta wallafa jerin zantuttukan, inda ta ce mukalolin na da matukar muhimmanci wajen jagorantar sassa da mambobin Jam’iyyar Kwaminis ta Sin wajen samun ingantattun nasarorin da za a iya aiki da su cikin lokaci mai tsawo, kuma wadanda jama’a za su shaida. (FMM)

[ad_2]

Source link

Similar Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *